text
stringlengths 18
125
| clean_label
stringclasses 5
values | clean_label_id
int64 0
4
| noisy_label
stringclasses 5
values | noisy_label_id
int64 0
4
|
---|---|---|---|---|
Kwamandan 'Africom' Ya Fara Gudanar Da Ziyara A Nijar | Africa | 4 | Africa | 4 |
Kotun Rasha Ta Umurta Tsare Wasu Ma'aikatan Jirgin Ruwan Ukraine | World | 0 | World | 0 |
Ana Kara Samun Rikici A Siyasar Kasar Haiti | World | 0 | World | 0 |
Gwamnatin Najeriya Ta Ce Za Ta Gudanar Da Zaben Gaskiya | Politics | 3 | Politics | 3 |
MDD Za Ta Taimakawa Nahiyar Afrika | World | 0 | Africa | 4 |
Ana Kamuwa da Cutar Ebola ta Hanyoyi da Dama | Health | 2 | Health | 2 |
Jihar Bauchi Tayi Gangamin Yaki da Cutar HIV | Health | 2 | Health | 2 |
PDP Na Shirin Kwace Jihohin Jigawa Da Neja | Politics | 3 | Politics | 3 |
Cibiyar Hudaibiyya Ta Yi Lacca Kan Shugabanci Da Makomar Al'umma | Nigeria | 1 | World | 0 |
Shirin "Rugga" Ya Janyo Ce-Ce-Ku-Ce a Jihar Filato | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Trump Ya Yabi Kungiyar Tsaro Ta Nato | World | 0 | Africa | 4 |
Yan Fansho Sun Fara Dariya A Jihar Neja | Nigeria | 1 | World | 0 |
Kasar Taiwan Mallakar Kasar China Ce, Babu Batun Ballewa | World | 0 | World | 0 |
An Gurfanar Da Wanda Ake Zargi Da Ta'addancin Kashe Mutane 49 a New Zeland a Kotu | World | 0 | World | 0 |
Shugaban Amurka Yayi Nadamar Ceto 'Yan Wasan Kwallon Kwando Uku daga China | World | 0 | Africa | 4 |
Matakin Korar Lawal Daura Da Mataimakin Shugaban Nigeria Ya Dauka Kare Dimokradiya Ne | Politics | 3 | Africa | 4 |
Zancen Tsame Bauchi Bai Taso Ba ---in ji APC | Politics | 3 | Politics | 3 |
Sabon Gwajin Makamin Da Korea Ta Arewa Ta Yi | World | 0 | Nigeria | 1 |
Sarakunan Gargajiya a Legas Sun Shawarci Jama'a Su Fita Zabe | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
An kaddamar da sabon asibitin jinyar mata jihar Madarunfa Jamhuriyar Niger | Health | 2 | World | 0 |
Masanan Afrika Sun Tattauna Bukatar Tantance Magani Na Kwarai | Africa | 4 | World | 0 |
Amurka Ta Soke Wata Tsohuwar Yarjejeniyar Da Ta Kulla Da Iran | World | 0 | World | 0 |
An Kashe Mutum 58 a Jerin Hare-haren Da Aka Kai Kabul | World | 0 | World | 0 |
Za’a Iya Shawo kan Cutar Shan Inna Kafin Shekara Ta 2018 | Health | 2 | Health | 2 |
Najeriya Zata Kashe Dala Miliyan 4 Don Kawar Da Gubar Dalma | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Gwamna Al Makura, Abdullahi Adamu Sun Lashe Kujerun Sanata | Politics | 3 | Politics | 3 |
An Janye Maganin Cutar Kanjamau Tyonex Daga Kasuwa | Health | 2 | Health | 2 |
Zai Yi Wuya 'Yan Majalisa Su Hada Kai Kan Batun DACA:Frederica Wilson | World | 0 | World | 0 |
An Kawo Karshen Shari’ar Jamhuriyar Nijar da Kamfanin Africard | Africa | 4 | Africa | 4 |
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Tsawaita Hutun Makarantu da Makonni Shida Domin Cutar Ebola | Health | 2 | Health | 2 |
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yaba Sabon Binciken Kare Kamuwar Cutar HIV | Health | 2 | Health | 2 |
Shugaba Buhari Ya Daura Damarar Sake Tsayawa Takara | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Kwango Ta Ayyana Dokar-Ta-Bacin Polio A Fadin Kasar | Health | 2 | Africa | 4 |
Wadanda Suka Mutu A Rikicin 'Yan Shi'a A Abuja Ya Karu | Nigeria | 1 | World | 0 |
An Yi Jana’izar Jakadan Najeriya a Qatar | World | 0 | World | 0 |
Amfanin Goge Bakin Yara Sau Biyu Kowacce Rana | Health | 2 | World | 0 |
Bikin Tunawa Da Ranar Demokradiyya Ta Duniya A Jamhuriyar Niger | Africa | 4 | World | 0 |
Tsoffin Shugabannin Amurka Sun Hadu A Taron Agaji | World | 0 | World | 0 |
An Dage Dokar Hana Fita A Babban Birnin Iraqi | World | 0 | World | 0 |
An Yankewa "El Chapo" Hukuncin Daurin Rai da Rai | World | 0 | World | 0 |
Masana Sun Ce A Maida Yaki Da Polio Ya Koma Tun Daga Tushe | Health | 2 | World | 0 |
Hira Da Dr. Sambo Sadiku Kan Raguwar Mutuwar Kananan Yara A Nijar Kashi Na Biyu | Health | 2 | Africa | 4 |
Gobe Alhamis Za A Kammala Zaben Gwamna a Adamawa | Politics | 3 | Politics | 3 |
Hukumar Bada Agaji a Gombe Zata Yiwa Yara Allurar Rigakafi a Sansanin 'Yan Gudun Hijira | Health | 2 | World | 0 |
Zabe: Aisha Buhari Ta Ce Cancanta Za A Bi Ba "SAK" Ba | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Najeriya: Matafiya Na Ci Gaba Da Korafi Kan Samun Tikitin Jirgin Kasa | Nigeria | 1 | World | 0 |
An Gudanar Da Taron Hukumomim Kasuwancin Teku Na Afrika Ta Yamma Da Ta Tsakiya A Abuja | Africa | 4 | World | 0 |
An Nada Atiku Abubakwar Wazirin Adamawa | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Babban Bankin Duniya ya bukaci gwamnatocin kasashen Afrika su kara kaimi a yaki da HIV | Health | 2 | World | 0 |
Gwamnatin Jihar Filato ta Dauki Matakan Kare Jama'arta Daga Kamuwa da Cutar Ebola | Health | 2 | Health | 2 |
Kasashen Afirka Sun Mike Domin Yakar Cututtukan Da Ake Iya Yin Rigakafinsu | Health | 2 | World | 0 |
Jakadiyar Amurka a MDD Zata je Kasashen Afirka Masu Fama da Cutar Ebola | Health | 2 | Health | 2 |
Ana Cece Kuce Akan Ayyukan Kwaskwarimar Fadar Shugaban Jamhuriyar Nijar | Africa | 4 | Africa | 4 |
Saudiya Ta Mika Zainab Ga Ofishin Jakadancin Najeriya | World | 0 | Africa | 4 |
Yamal: MDD Ta Jibge Sojojin Houti a Wasu Muhimman Hanyoyi | World | 0 | Nigeria | 1 |
Wasu Jami'an Ma'aikatar Sufuri A Nijar Sun Fara Yajin Aikin Gargadi | Africa | 4 | Africa | 4 |
AMURKA: Daga Yanzu Duk Wanda Aka Samu da Laifin Yin Lalata da Yara Kanana Za'a Bashi Fasfo Na Musamman | World | 0 | World | 0 |
Masarautar Brunei Ta Tanadi Hukuncin Kisa Ga Masu Laifin Zina Da Luwadi | World | 0 | World | 0 |
An Yi Kira Ga Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ta Karfafa Kananan Asibitocin Kiwon Lafiya | Health | 2 | Africa | 4 |
Cin Zarafin Musulmai A Kasar China Ya Ja Hankalin Duniya | World | 0 | World | 0 |
Wata Sabuwar Mahaukaciyar Guguwa Mai Suna Nate Na Barazana Ga Sashin Amurka | World | 0 | World | 0 |
Mun Yi Nasara a Gwajin Makamin Da Muka Yi - Korea Ta Arewa | World | 0 | World | 0 |
Jihar Kano na Fafutukar Wayar da Kan Jama’arta Game da Rigakafin Polio | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Gwamnatin Ekiti Za Ta Kawo Karshen Rikicin Makiyaya Da Manoma | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Sojojin Saman Najeriya Sun Hallaka Wasu 'Yan Bindiga A Jihar Kaduna | Nigeria | 1 | World | 0 |
Zazzabin Lassa yana kashe a kalla mutane dubu uku kowacce shekara a Najeriya. | Health | 2 | Health | 2 |
Lamarin Tsaro Ya Sa MDD Ta Kwashe Wasu Ma’aikatan Agajinta Daga Najeriya | Nigeria | 1 | World | 0 |
Amurka Ta Umarci Dukkan Ma'aikatanta Wadanda Aikinsu Ba Na Musamman Ba Su Bar Mogadishu. | World | 0 | World | 0 |
Ebola ta Bulla a Kasar Mali | Health | 2 | Africa | 4 |
An Kafa Gidauniyar Farfado Da Harkokin Jihohin Tafkin Chadi | Africa | 4 | World | 0 |
An Yi Taron Wayar Da Kan Jama'a Akan Zabe a Jihar Borno | Politics | 3 | World | 0 |
Ebola Tayi Kamari a Saliyo | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Pakistan Za Ta Cimma Matsaya Da Amurka Kan Mutumin Da Ya Taimaka Wajen Gano Bin Laden | World | 0 | World | 0 |
An Bullo da Wani Maganin Korar Sauro Mai Aminci | Health | 2 | World | 0 |
Wani Mutu Ya Kashe Mutane 26 a Wata Mijami'a cikin Jihar Texas Nan Amurka | World | 0 | World | 0 |
An Kaddamar Da Sabon Zagayen Rigakafin Cutar Polio A Jihar Neja | Health | 2 | Health | 2 |
Mata Sun Yi Zanga-Zanga Kan Makomar Zaben Gwamnan Bauchi | Politics | 3 | Politics | 3 |
Wasu Sun Koka Akan Shirin Samar Da Takardun Haihuwa a Nijer | Africa | 4 | World | 0 |
Ana Jirar Sakamakon Zabe A Kasar Mauritania | Africa | 4 | World | 0 |
23 Ga Watan Maris Za a Kammala Zabuka a Jihohi Shida - INEC | Politics | 3 | Politics | 3 |
Wani Dalibi Ya Harbe Mutane 19 a Rasha | World | 0 | World | 0 |
Danbarwar Siyasar Dake Faruwa a Amurka | World | 0 | World | 0 |
Wani Harin Bazata Da Aka Kai A Syria Ya Hallaka Mutane 27 | World | 0 | World | 0 |
Nigeria Za Ta Karbo Bashin Dala Milyan 150 Domin Yakar Cutar Polio | Health | 2 | Health | 2 |
Gwamnati ta Koka Game Da Yawan Jarirai Masu Cutar Kanjamau | Health | 2 | Health | 2 |
Kotun Kolin Indiya Ta Hana Wani kamfanin Sarrafa Magunguna Yin Wani Sabon Magani | Health | 2 | Africa | 4 |
Buhari Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa | Politics | 3 | Africa | 4 |
Babbar Kotun Kano Ta Bada Umurnin Dakatar Da Binciken Gwamna Ganduje | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Najeriya: Ana Nuna Fargaba Kan Wani Salon Sayen Katin Zabe | Politics | 3 | World | 0 |
Ra’ayoyi Mabanbanta Kan Haramta Hakar Ma’adinai a Zamfara | Nigeria | 1 | World | 0 |
Kalaman Shugaba Buhari Na Kara Ta'azzara 'Yan Adawa | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Kotu Ta Ce Hukunci Da Fara Ministan Birtaniya Ya Dauka Ya Sabawa Doka | World | 0 | World | 0 |
Atiku Ya Sha Alwashin Lashe Zaben 2019 | Politics | 3 | Politics | 3 |
Gwamnatin jihar Bauchi tana shirin yiwa kimanin yara miliyan biyu rigakafi | Health | 2 | Nigeria | 1 |
Lagos Ce Birni Mafi Hatsari A Duniya - Inji Wani Rahoto | Nigeria | 1 | World | 0 |
Matasa Suna Da Damar Bada Gudummuwa A Kasa: J.T. Useni | Nigeria | 1 | World | 0 |
Shugaba Trump Ya Isa Beijing | World | 0 | World | 0 |
Zaben Fidda Gwani a Jihar Adamawa Da Taraba | Politics | 3 | Politics | 3 |
Zazzabin Lassa ya yi sanadin mutuwar mutane dubu biyar a Yammacin Afurka | Health | 2 | Africa | 4 |
An Kori Peter Strzok Daga Cikin Kwamitin Da Robert Mueller Ke Shugabanta | World | 0 | World | 0 |